<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ubangiji, Makiyayi Na Ne LW528</title>
<lyrics>[V1]
 UBANGIJI MAKIYAYI NA NE
 KORUS
 Ubangiji, ma-kiyayina
 Ba zan taɓa, rasa komi.

[V2]
 1)Yana sanya ni, in kwanta
 A cikin makiyaya mai ƙyau.
 Yana bishe ni, a gefen
 Ruwaye, na hutawa.
 Korus

[V3]
 2) Hakika, ko tafiya nake yi
 Ta tsaki-yar kwarin mutuwa.
 Ba zan ji tsoron, masifa ba
 Gama kana, tare da ni.
 Korus

[V4]
 3) Nagarta kuma, da jinƙai
 Za su bi ni duk kwanakina.
 Zan zauna kuma, a gidan
 Ubangiji, har abada.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>528</hymn_number>
</song>